Ga offline met de app Player FM !
Shirye-shiryen gudanar da gasar olympics 2024 a Paris sun kammala
Manage episode 430162294 series 1018526
Yau shirin zai yi, duba ne kan yaddata kaya a game da sshirye-shiryen gudanar da gasar olympics da za a fara a cikin wannan watann a birnin Paris. shirye-shirye dai sun yi nisa a game da wannan gasa, duba da cewa ilahirin tawagogin kasashe sama da ɗari 2 da za su fafata a wasanni dabam-dabam sun sauka a wannan birni, haka ma mabobin kwamitin shirya wannan gasa. Wani sabon al'amri kuwa shine yadda za a gudanar da bikin fara wannan gasa a cikin kogin Seine daya ratsa birnin Paris.
24 afleveringen

Semua episod
×Welkom op Player FM!
Player FM scant het web op podcasts van hoge kwaliteit waarvan u nu kunt genieten. Het is de beste podcast-app en werkt op Android, iPhone en internet. Aanmelden om abonnementen op verschillende apparaten te synchroniseren.