Dalilin Ƙulla Yarjejeniyar Gwamnatin Kaduna Da ’Yan Ta’adda
Manage episode 453419506 series 3311743
Yankin karamar hukumar Birnin Gwari dake jihar Kaduna na daya daga cikin alummomin da suka fi fuskantar matsalar tsaro musamman a arewacin Najeriya.
A kwanan nan rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin jihar ta shiga yarjejeniya tsakanin yan bindigan da kuma gwamnatin jihar.
Shirin Najeriya A Yau yayi Nazari ne kan wannan yarjejeniya da kuma abun da hakan ke nufi ga jihar da ma alummar yankin.
716 afleveringen