Yadda Mazauna Maiduguri Za Su Kubuta Daga Illolin Ambaliya
Manage episode 439661151 series 3311743
Bayan mummunar ambaliyar ruwar da ta mamaye kusan kashi 70 cikin 100 na Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, masana na bayyana fargaba game da yiwuwar barkewar cututtuka da kuma ta'azzarar manyan larurori ga masu dauke da su.
Shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan yadda al'ummar birnin na Maiduguri za su kare kansu kuma su tsira da lafiyarsu.
688 afleveringen